Muna tattaunawa da Peter Obi - Kwankwaso - BBC News Hausa
Dan takara shugaban Najeriya na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi'u Kwankwaso, ya ce yana tattaunaa da takwaransa na jam'iyyar LP, Peter Obi domin yiwuwar hada gwiwa a zaben 2023.
www.bbc.com